Shirye-shiryen babban taro don tunawa da ranar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammadu (s.a.w) a jihar Bauchi
komitin da Maigirma Gwamnan jihar Bauchi sanata Bala Abdulkadir kauran Bauchi ya kafa na shirin fara rabon kyautan kayan masarufi ga Al'umman a jihar Bauchi.
Allah Ya Sa Ayi Taro Lafiya. Amiin
3 comments