Friday, November 8, 2019

MUSULMAI SUN YI NASARA A ZAƁEN AMURKA

Musulmai 26 Sun Lashe Makamai A Zaben Kasar Amurka.

Aƙalla musulmai yan takara guda ashirin da shida 26 suka lashe zaɓen ƙasar Amurka cikin yan'takara musulmai guda 81 da suka fito neman kujerun siyasa daban daban a zaɓen jihohi da na ƙanana hukumomi na ƙasar Amurka. An gudanar da zaɓen ne a ranar Talata 5 watan Nuwamba da muke ciki.

Allah Ya Ƙara Daukaka Musulunci Da Musulmai. Ameen
Load disqus comments

0 comments