Sunday, November 10, 2019

Kalli Yanda Taron Mauludi Yaƙe Gudana A Zawiyyar Sheikh Ibrahim Saleh

BIKIN MAULUDI

Kyawawan Hotunan Taron Mauludin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama Wanda Yaƙe Gudana A Halin Yanzu, A Zawiyyar Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Al Hussaini Dake Maiduguri jihar Borno.

Allah Ya Ƙara Mana Soyayyan Manzon Allah (saw), Allah Ya Biya Bukatun Mu Na Alkhairi. Amiin







Load disqus comments

2 comments